Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Maryam Yahaya

Maryam Yahaya (An haife ta ne a ranar 23 ga watan yunin shekara ta alif 1997) ‘yar fim din Najeriya ce a masana’antar Kannywood. Ta sami yabo ne a dalilin rawar da ta taka acikin fim din Taraddadi, fim ɗin da elnass ajenda ya shirya.

Saboda rawar da ta taka, an zabi Maryam Yahaya a matsayin kyakkyawar yar wasa mai kwazo daga City People Entertainment Awards a shekara ta 2017. Hakanan an zabe ta a matsayin yar wasan kwaikwaiyo ta City People Entertainment Awards a shekara ta 2018.

 • Gidan Abinci 2016
 • Barauniya 2016
 • Tabo 2017
 • Mijin Yarinya 2017
 • Mansoor 2017
 • Mariya 2018
 • Wutar Kara 2018
 • Jummai Ko Larai 2018
 • Matan Zamani 2018
 • Hafiz 2018
 • Gidan Kashe Awo 2018
 • Gurguwa 2018
 • Mujadala 2018
 • Sareenah 2019

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu