Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Sha’aibu Lawan Kumurci

Shu’aibu lawal Kumurci wanda aka fi sani da Kumurci. shahararren dan wasan kwai-kwayo ne na masana`antar kannywood

Aikin Fim

Kumurci dai tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood ne kuma ya ƙware a ɓangaren jarumta ta mugunta a cikin shirin film.

Fina-finai Ya fito a cikin fina-finai da dama ga wasu daga cikin su;

 • Dare Ɗaya
 • Ban shirya ba
 • Farida
 • Galaba
 • Inda rai
 • Gadan ga
 • Macijiya
 • Basaja
 • Aure Ibada ne
 • Aduniya (Mai dogon zango)
 • Katanga
 • Jani mu je
 • Kundin tsari da dai sauran su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu