Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Aminu Sharif Momo

An haifi Aminu Aliyu Sharif wanda akafi sani da Momo a ranar 17 ga watan Fabrairun shekarar alif 1977.

Shi ɗan fin ɗin wasan Hausa ne na Kannywood kuma Darakta, editan mujalla.

Duniyar Sama 2009

 1. Guguwa 2010
 2. Tuwan Tulu 2010
 3. Tuwan ƙasa 2010
 4. Kishiya Ko Ƴar Uwa 2011
 5. Abu Naka 2012
 6. Uƙuba 2012
 7. Ƙauna 2013
 8. A Cuci Maza 2013
 9. Ana Wata Ga Wata 2015
 10. Gidan Farko 2015
 11. Ƙayar Ruwa

kasance da shafinmu na manuniya dunin samun ayyukan mu masu inganci karka manta kudanna mana subscribe da alamar kararrawa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu