Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Ali Dawayya

Chikakken tarihin Ali Ibrahim da aka fi sani da Ali Dawayya Jarumi kuma mai shirya fim na hausa a Kano, wanda ya yi fina-finai da dama da suka hada da Kugiya da Raga.

Wasu abubuwa game da Ali

Yayi shekara 17 a Kannywood a matsayin jarumi yayi aiki da darakta/producer a matsayin jarumi ya shiga cikin fina-finai daban-daban kamar SAI NAGA ALI FARAGA YA DAGA ALLAH DAGA NI SAI KE WASILA 2010 BAKACE GWAL MUJADDADI SALMA SAI WATA RANA. GAMUNAN DAI NIQAB BA ASI SIYAN BAKI DA SAURANSU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu