Labarai
An kama dr idris dutsen tanshi kuma kotu ta hana bada belinsa

Tirkashi ana wata ga wata rigima na gaba na baya yanzu yanzu hukuma ta kama dr idris dutsen tanshi a kurkuku kuma kotu ta hana a bada belinsa .
kamar yadda kuka sani malam dr idris dutsen tanshi malami ne babba a garin bauchi wanda suke ta faman musayar yawu da yan tijjaniya a garin bauchin .
yanzu kuma ankamashi kuma anhana bada belinsa labari ya samo asali daga tashar rariya allah yasa mudace ameen summa ameen mungode .