Labarai
Za’a rataye wanda ya kashe mahaifiyarsa a jihar kano hukuncin addinin musulunci

wannan bawan allah ya kashe mahaifiyarsa ne a jihar kano unguwar rimin kebe dake nasarawa local government har cikin gidansu ya caka mata wuka .
a yanzu haka yana hannun hukumar yan sanda jihar kano domin karbar hukunci dai dai da abin daya aikata alkah yasa mudace ameen summa ameen .
thanks for watching .