Kannywood Series

A DAREN FARKO SEASON 1 EPISODE 1

A DAREN FARKO Season 1 Episode 1 shahararren shirin nan naku mai suna A DAREN FARKO wanda Ake saki Duk ranar Litinin.

Kamar yanda ku ka sani cewa ana sakin A Daren Farko a duk ranar litinin da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Saira Movies.

Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon A DAREN FARKO Season 1 Episode 1 a YouTube channel mai suna Saira Movies Dake YouTube.

A DAREN FARKO SEASON 1 EPISODE 1

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Manuniya.com Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu