Kannywood Series

ALBISHIR Season 1 Episode 1

Albishir Season 1 Episode 1 Shahararren shirin nan na Albishir wanda kamfanin NORTH EAST RECORD Ke daukan nauyi yauma sun sake muku fim dinnan mai suna Albishir.

Yanzu haka zaku iya kallon cikakken shirin Albishir na wannan satin, zaku iya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa.

ALBISHIR Season 1 Episode 1

Ku cigaba da ziyarar wannan shafin namu mai albarka Na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu