Kannywood Series

IZZARSO EPISODE 77

IZZAR SO EPISODE 77 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.

Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv .

Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO EPISODE 77 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.
👇👇👇

IZZARSO EPISODE 77

Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu