Labarai

Yanzu yanzu Aka Sanar Da Auren Jarumi Lawan Ahmad Wanda akafi Sani Da Lawan Izzar So

Bayan dogon bincike mun gano babu alamaun gaskiya akan batun auren jarumin shirin izzar so wato lawan ahmad da wata budurwa.

MAGUNGUNA

Hanyoyi daban daban da za’a bi domin hada maganin karfin azzakari

(1) Madara ruwa ko gari.
(2) Man kustulhindi gari.
(3) Citta gari ko ruwan.
(4) Zuma mai kyau.

Yadda za a hada…

A samu Madarar mai kyau yar waje ko peak milk da sauran madara dai mai kyau, za’a tsiyaya ruwan chitta ko garin citta daidai misali. Sai a samu garin Kustul Hindi cokali daya a zuba aciki, daga nan se a sanya zuma daidai Misali se a shanye hadin duka, Minti 30 kafin kwanciya.

MAGANIN ƘARFIN AZZAKARI DA MAN JIR-JIR

– MAN JIR-JIR
– GARIN JIR-JIR
– GANYEN JIR-JIR.

Duk wanda akayi amfani dashi ya wadatar. Cinsa ko shansa kawaiya wadatar shi Man Jirjeer yana Qone majinar kwankwaso, da majinar ƙirji. Don haka yana ƙara ma Namiji ƙarfi matuka.


Wadanda suke zaune a Qasashen Larabawa kamar Saudia ko Misra zasu iya samun ganyensa ‘danye cikin sauki. za a saka a abinci ko ama kwada aci.

ƘARFIN AZZAKARI DA MAN HABBATUS SAUDA

A SAMU

-Ganyen na’a na’a danye ko busasshe.
-Man habbatussauda.

Za ayi tafasa ganyen na’a na’a din da dan yawa haka kamar shayi. A zuba mas Man Habbatus Sauda cokali daya sannan asha. Safe da dare kafin kwanciya. in shaa Allah yana bada maana sosai matuka.

ƘARFIN AZZAKARI DA ƘWAN TATTABARA KO ƘWAN KAZA

A nemi Qwan Tattabara ko ƙwan Kazar gida guda biyu ko uku, a zuba garin habbatus Sauda cokali guda aciki. Agauraya a soyashi da Man Habbatus Sauda ko Zaitun masu kyau aci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu