Labarai

Hadiza gabon takoka akan halinda Almajirai dakuma marayu suke shiga akan rashin taimakamasu…

Hadiza gabon takoka akan halinda Almajirai dakuma marayu suke shiga akan rashin taimakamasu….

yanzu yanzu jarumar kannywood din wato hadiza gabon takoka akan abunda yake faruwa akan wadannan marayu dakuma almajirai innalillahi wainna ilaihi raju’un.

wanda kasan cewa a yanzu haka marayu dakuma almajirai suna cikin wani hali akan wannan rayuwa da marayu dakuma almajirai suke ciki akan wannan.

wata na Ramadan musamman idan ansha ruwa akwai dadama daga cikin marayu dakuma almajirai suna rasa abunda zasu kai bakinsu a wannan wata.

na ramadan ya allah kawadatamu da abunda zamu taima kawa da wadanda basuda shi ya allah kakaremu daga sharrin makiya dakuma muna fukai.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu