Hausa Videos

Auta Mg Boy BA ZAN RABU DAKE BA ft Lawan Ahmad, Mai Lumfashi, Humaira, Maryam Kk, Ruky Alim Latest Song 2023

Auta Mg Boy Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar su mai suna ” BA ZAN RABU DAKE BA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

Wannan waƙa ta ”BA ZAN RABU DAKE BA” waƙa ce da Lawan Ahmad, Mai Lumfashi,Humaira, Maryam Kk, Ruky Alim suka hau.


ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Auta Mg Boy BA ZAN RABU DAKE BA

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button