E-News

Tabbas akwaii munafirci da siyasa a kama murja yar tictok

lallai akwaii makirci da siyasa a kama murja ibrahim kunya sanan niyar yar tictok wanda wanibmatashi ne mai suna dr hussain ya bayyana hakan.

a cumin video wanda ya wallafa a tiktok din yace idan gaskiya tazo a fadeta domin kamar yadda ya fada a video yace shimmer murja Nata basshi a baya ba.

video wanda ya kai minti biyar yake ta bayani game da wannan labari.

dannan wannan video na kasa domin kallan cikakken video da yayi wannan bayani.
👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button