E-News

Rarara ya saki wakar martani akan canjin kudi

shahararren mawakin siyasa dauda kahuta rarara yayi wata wakar martani na. canza sababbin kudade da shugaban banki yayi.

tin kafin mawakin ya saki wannan wakar yan tarar da Ke cikin jamiyyar apc, sukace wannan zagon kasa akeyi musu wanda har yakai ga mai neman takarar shugaban kasa Bola ahmad tinubu yake ciwa wannan mugunta bahari ya Ke masa.

dannan wannan video nakasa domin samun cikakken bayani akwan wakar da rara yayi
👇👇👇👇👇.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button