Hausa Videos
Gawuna Ne Magajin Baba 2G – Ado Gwanja ft Dan Musa – Umar M Shareef – Kawu Dan Sarki – Hamisu Breaker – Auta Waziri

Tawagar Abdulamart Mai Kwashewa Sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙar siyasa mai suna ” GAWUNA NE MAGAJIN BABA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ta camping ɗin Gawuna/Garo Kano State .
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.