Hausa Songs
Adam A Zango – Suna Linzami
Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “ Suna Linzami” itama wannan wakar tana ɗaya daga cikin sabon album ɗinsa mai suna “Babu Lokacin Bata Lokaci ” na wannan shekara ta 2022.
Adam A Zango – Suna Linzami Mp3 Download
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna ”Adam A Zango – Suna Linzami Mp3 Download ” domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.
Kasance da *Manuniya.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa. Saboda jin dadinku shine namu.