Hausa Songs

Rarara – Katin Zabena da Gangamin Mawakan Hausa

Sabuwar waƙa mai suna ” Katin Zabena ” Wanda gangamin manyan mawakan hausa sukayita domin wayar da Al’umma akan katin zabe.

Wanda mawaƙa kamar haka suka yi Aminu Ala,
Umar M Shareef, Dauda Kahutu Rarara, Adam A Zango, Ado Gwanja, Baban Cinedu, Husaini Danko, Bili,o, Dasauran dai mawaka.

Rarara – Katin Zabena da Gangamin Mawakan Hausa Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Katin Zabena da Gangamin Mawakan Hausa Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu