Hausa Videos

Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Official Video) 2022

Sadiq Saleh Ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Abin Ya Motsa ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Official Video) 2022

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu