Magunguna

Cutukan Da Suke Kawo Kankancewar Azzakari.

Kankancewar zakari na nufin raguwar girman al’aura, wato wani yanayi ne da al’aurar na miji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙaramin yaro ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe (erect state) saɓanin yanda take ada. Wannan yanayi na faruwa ga mutum ne a lokacin da yake manyanta cikin rayuwarsa, a dabi’ance hakan na faruwa ne ga mutane da shekarunsu na haifuwa suka kai 30 zuwa 40.

Related Articles

Amma duk da haka akan samu matasa da yawa wanda basu kai ga wadannan shekarun haihuwa ba masu fama da wannan matsalar, saidai wasu da yawa daga cikin masu bada maganin gargajiyar Hausa na ganin cewar matsalar ƙanƙancewar zakari matsala ce kai tsaye dake da alaƙa da ZAFI ko SANYIN MARA, wanda hakan na kasancewa ko ma wasu dalilan daban.

Kankancewar zakari dai matsala ce dake cima mazaje tuwo a ƙwarya musamman irin yanda wasu da yawa ke jin kimarsu da alfaharinsu na kasancewarsu maza na fuskantar ƙalu-bale. Mutane a al’adun duniya da dama na ganin isasshen al’aurar namiji ita ce abin tunƙaho da fahari ga kowani mutum dake amsa sunansa namiji, kuma ita ce kimarsa ga ‘ya mace.

To saidai ƙanƙancewar zakari idan ba yawa tayi ba ba’a tunanin zata iya haddasa rashin gamsuwar jima’i tsakanin ma’aurata. Akwai dalilai na lafiya da dama da zasu iya bada haske game da ƙanƙancewar gaba. Wasu dalilai na daban da ka iya haddasa kankancewar zakari ga matasa ko manya sun hada da:-

• Wata cuta (Peyronie’s disease) mai sauya sigar zakari, wato karkacewar zakari sosai da wuya ko zafi wajen yin jima’i. Yin tiyatar likita /ofireshin (surgery) domin maganin matsalar na iya haddasa ƙanƙancewar zakari.

• Aiki ko tiyatar likita ga al’aura domin cire wani ƙullutun ciwon daji ko kansa daga al’aura (Prostate tumour/cancer surgery removal). Yana iya haddasa kankancewar gaba bayan aikin.

• Yanayin sanyi (temperature). Idan sanyi ya yawaita fiye da yanda ya dace ga jiki to zakari zai iya noƙewa/ɓoyewa saboda ɗari. Hakan na hana gudanar jini da kyau a cikin al’aura.Samun yanayi mai kyau da gumi zai iya maganin matsalar (kalu balen ku masu sex a cikin air-condition).

• Sanya wandon ciki (under pants) wanda ya tsuke hantsa ko al’aura,yana sanya karancin gudanar jini cikin al’aura wanda sakamakon hakan zai iya sanya zakari ya takura dalilin jini baya shiga ciki da kyau ta yanda zakari zai cika da jini ya kumboro (ya mike) a lokacin sha’awa ko jima’i. Wato jijiyoyin jinin basa aiki da kyau saboda takura.

• Yawan fitar maniyyi sakamakon yawan yin istimna’i wasa da al’aura amma ba jima’i ba. Da zaran maniyyi ya fita daga jikin mutum jakar marainansa data sauko ƙasa kafin fitar maniyyi zata nade ta koma sama ta tsuke marainan biyu bayan fitar maniyyin. A lokacin faruwar haka kuma zakari na shigewa shima ya koma gareji tare da marainan.

• ƙiba:- masu ƙiba da yawa na fama da ƙanƙancewar gaba domin kuwa tana sanya zakari ya shige ciki. Don haka, motsa jiki da rage ƙiba ta hanyar daya dace za a iya maganin matsalar.

• Cutar sanyi me karfi wadda ake dauka a public toilet ko yawan zinace zinace na kawo kankantar zakari.

• Basir wanda yayi karfi ya fara zubar jini da rike kugu shima na taba jijiyoyin dake kawo jini cikin zakari da dauke sha’awar ma’aurata.

ABUBUWAN DAYA KAMATA A KIYAYE DON KAUCEWA FARUWAR HAKAN

Barin shan taba ko giya, cin abinci mai kyau, motsa jiki, magani da shan wadataccen ruwa yanda ya dace zai taimaka sosai.

#Azzakarii

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Review mendalam tentang gameplay baru yang penuh tantangan biasanya hadir lebih dulu di Togel Terpercaya, sehingga pemain bisa tahu apakah worth it untuk dimainkan.

Tips merawat refrigerators agar awet dan selalu bersih bisa dibaca secara lengkap di billybeachsushi.com untuk membantu pengguna baru maupun berpengalaman.

rtp slot

Hadiah login mingguan terasa lebih spesial bersama Slot Modal 5ribu. Setiap login harian memberi reward menarik yang bisa digunakan untuk meningkatkan performa karakter atau membeli item eksklusif.

Semua info hadiah diumumkan pada Keluaran Macau. Semua mode baru menghadirkan tantangan berbeda, membuat pemain terus tertantang.

Semua rincian hadiah tercantum pada Toto Togel. Setiap kemenangan akan memberikan lebih banyak poin rank, memudahkan pemain untuk naik ke tier yang lebih tinggi.

Semua challenge baru bisa kamu ikuti pada Situs Togel. Mode co-op baru memungkinkan dua pemain bekerja sama melawan bos besar dengan mekanik unik. Kordinasi jadi kunci utama untuk menang.

Event spesial akhir pekan ini siap kasih hadiah luar biasa, detail lengkapnya bisa kamu lihat di Sbobet. Setiap misi yang kamu jalani kini punya cerita tambahan yang bikin jalan permainan lebih hidup.

Ada banyak pembaruan kecil tapi penting di update kali ini, daftarnya bisa kamu lihat di Slot. Selain gameplay, performa keseluruhan game juga meningkat drastis di versi ini.