Hausa Videos

Taneem Sanity – Shaukin Soyayya Ft. Asmaa Wakili (Official Video) 2023

Taneem Sani Da Asmy Wakili Sun saki Bidiyon wata sabuwar waƙar su mai suna ” SHAUKIN SOYAYYA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.

Wannan waƙa ta ”SHAUKIN SOYAYYA ” waƙa ce da kayi ta a cikin Fim din, wanda Taneem Sani Da Asmy suka hau.


ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Taneem Sanity – Shaukin Soyayya Ft. Asmaa Wakili (Official Video) 2023

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu