Kannywood Series

Danmusa New Prince – Kiyi Hakuri ( Official Video 2024)

Shahararren mawakin nan wanda yayi fice a wakokin soyayya Danmusa New Prince ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna Kiyi Hakuri wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Danmusa New Prince – Kiyi Hakuri ( Official Video 2024)

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu