Kannywood Series

VIDEO : MANYAN MATA Season 1 Episodes 10 (Official Video)

MANYAN MATA Season 1 Episode 10 shahararren shirin nan naku wanda babu kamarsa MANYAN MATA wanda yake zuwar muku ƙarƙshin jagorancin Abnur Entertainment.

Kamar yadda aka saba yau ma an saki MANYAN MATA yanzu haka zaku iya kallon cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Abnur Entertainment.

Duk ranar Asabar da misalin karfe 8:30pm na dare kamar yadda aka saba ake sakin shirin MANYAN MATA Series.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

VIDEO : MANYAN MATA Season 1 Episodes 10 (Official Video)

Ku cigaba da ziyarar wanna shafin namu na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finan hausa da waƙokin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu