Biography / Tarihi
Cikakken Tarihin Ibrahim Bala

Ibrahim Bala (Umar)
Ibrahim Bala, wanda ya fito a matsayin Umar, a cikin shirin Labarina, jarumi ne kuma darakta a shahararriyar masana’antar fina-finan Kannywood. An haifi Bala a karamar hukumar Dala, ta jihar Kano.