Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Auta Mg Boy

Auta MG Boy na daya daga cikin fitattun mawakan Hausa a Najeriya, wanda ya yi fice wajen yin waka mai suna “Baba ayi mini aure”

To, a yau zan kawo muku wasu bayanai masu kayatarwa game da Auta MG Boy Biography And Net Worth.

Auta MG Boy Profile
Ainihin Suna: Abdulrahman Muhammad Garba

Shekaru: 28 shekaru

Wurin Haihuwa: Jihar Kaduna

Ranar Haihuwa: 1993

Sana’a: Marubuci/Mawaki

Kabila: Harshen Hausa

Matsayin Aure: Single

Darajar Net: 2 Million

Auta MG Boy mai suna Abdulrahman Muhammad Garba fitaccen mawakin Hausa ne a Najeriya. An haife shi a shekarar 1993 a Zaria dake cikin jihar Kaduna.

Fitaccen mawakin ya yi karatun firamare da sakandare a Kaduna kafin ya ci gaba da sana’ar waka.

Auta MG Boy wanda sana’ar waka ta faro tun yana karami ya bayyana cewa yana son a san wakokin hausa a kasar nan.

Ya yi suna a shekarar 2020 bayan ya fitar da wata fitacciyar wakarsa mai suna “Baba ayi mini aure” wannan waka ta sa ya shahara a Najeriya.

Auta MG Boy yana da wakoki sama da 20 da suka samu lambar yabo daban-daban da kuma nadi.

Wasu daga cikin wakokinsa sune:

-yanzuma aka fara

-Baba ayimin aure

  • daga ke
  • a watan Janairu 2020

-nashiga so

  • tintibe

-kina zuciyata 2020

-labari 2020

-zuciya 2020

  • maryam

-masoyya

Dasauransu.

Sannu a hankali yana karbar ragamar masana’antar wakokin Hausa da irin salonsa na musamman a harkar waka. Auta MG Boy a halin yanzu bai yi aure ba har zuwa 2021.

Hotunan Auta MG Boy
Kalli kyawawan hotunan Auta MG Boy a kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu