Kannywood Series
ALAQA SEASON 4 EPISODE 2
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/07/IMG-20230722-WA0075.jpg)
ALAQA SEASON 4 EPISODE 2 Shahararren shirin ALAQA mai dogon zango wanda kamfanin FKD PRODUCTION Suke Shiryawa a Jogorancin Sarkin Masana’antar Kannywood Ali Nuhu.
Kamar yanda aka saba duk sati yau ma an saki ALAQA Series yanzu haka zaku iya Kallon Cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Ali Nuhu YouTube channel.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin fina – fina n hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa. Saboda jin dadinku shine namu.