Labarai
Tofah a karshe dai ali nuhu ya aika sako zuwa ga dr idris akan wakar wazai baka bayan annabi

Tofah a karshe dai ali nuhu ya aika zazzafan sakon martani zuwa ga dr idris abdul aziz dutsen tanshi akan wakar wazai baka bayan annabi .
Ali nuhu yace bayan manzon allah babu wani wanda ya isa ya roka maka allah bukata bayan annabi muhammad s.a.w shi yasa sukace wazai baka bayan annabi .
To dai a takaice wannan itace cikakkiyar hujja dashi jarumin ali nuhu ya bayar menene ra’ayinku a game da wannan bayani allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode .