Uncategorized

Gwanin Sha’awa Uwa Mai dadi Kalli Jaruma Ummi Karama tare da Asalin Mahaifiyar ta da Yan Uwanta

Gwanin Sha’awa Uwa Mai dadi Kalli Jaruma Ummi Karama tare da Asalin Mahaifiyar ta da Yan Uwanta

Fitacciyar Jaruma acikin shiri me dogon Zango Labarina watau ummi Karama ta bayyana Hotunan asalin Mahaifiyar ta tare dana yan uwanta a Shafukan ta na sada Zumunta.

Bayyanar hotunan sun Matukar bawa masoyan ta mamaki kasancewar wannan shine karo na farko da jarumar ta bayyana hotunan Mahaifiyar ta dana yan Uwanta a Shafukan nata.

Jarumar ta dora hotunan ne tare da wata faifan vedio a shafinta na Tiktok acikin wani yanayi da farin ciki tare da Mahaifiyar ta da yan uwanta. Dimbin masoyan tane sukaita tofa nasu albarkacin bakin inda suke ta mata Addu’a tare da fatan Alkhairi.

Jarumar ta nuna Matukar farin cikin ta ganin yadda masoya suketa mata Addu’a hade da fatan Alkhairi a gareta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu