Hausa Videos

VIDEO : Kawu Dan Sarki || Kyautar Gaske || Ft Momee Gombe (Official Video)

Shahararren mawaƙin nan ” Kawu Dan Sarki ” wanda yayi fice a waƙar ” Kyautar Gaske ” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.

Kawu Dan Sarki Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Kyautar Gaske ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇

VIDEO : Kawu Dan Sarki || Kyautar Gaske || Ft Momee Gombe (Official Video)

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu