Labarai

Jaruma rahama Sadau tasaki wasu zafafan hotunan ta Wanda suka tada hankalin matan Kannywood…..

Jaruma rahama Sadau tasaki wasu zafafan hotunan ta Wanda suka tada hankalin matan Kannywood…..

Matashin Jarumin kannywood Daddy hikima yana rera yabon Annabi Sallallahu alaihi Wasallam da wani shahararren sha’iri.

Ga duk wanda yake kallon finafinan wannan jarumin yasan maabocin yabon Annabi ne sannan kuma komai zai fada yana yawan cewa Annabi wannan yasa jarumin yake da yawan farin jini a wajen jarumai sannan jarumine mai kaifin basira musamman a inda yake yawan fitowa.

Wannan yabon da akaga jarumin yana yi shima yasa mutane sun kara ganin kimarsa saboda
Kowa yasan mutanen Kano mutane ne masu kaunar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam bayan haka daman shi Abale dan jihar Kano ne.

Shi kuwa matashin mawakin mai yabo a yanzu shine wanda tauraruwarsa take haskawa duk cikin masu yabon Annabi babu wanda ake sauraren wakokin sa kamar wannan mawakin.

Da yawa masu bibiyar wannan jarumar acikin shirin da take gabatarwa a tasharta ta tv Wanda ake yawan hira da mutane musamman jaruman kannywood da kuma mawaka wanda hakan ba karamin taimakawa mutane yake ba musamman masu bibiyar harkokin kannywood.

Sai dai Hadiza gabon tayi hira da kowa amma har yanzu ba’a ga jarumar ta gayyaci sarki Ali Nuhu da ba domin tattauna dashi wanda hakan ya shigewa mutane duhu domin sun kagu suga anyi hira dashi.

Babu wanda yasan mene dalilin hakan amma kuma tunda hakan ta faru dole akwai dalili wanda cikin wannan rubutu zamu nemi jin yaushe wannan jarumar zatiyi hira da sarki Ali Nuhu wanda daga bisani kuma zamu shaida muku yadda ta kaya.

Acikin wannan watan ne dai jarumar kannywood Teemah makamashi aka ganta cikin wani video tana rera karatun Alkur’ani mai girma wanda hakan ya kara mata kima da daraja a wajen mutane sosai.

A baya ana yiwa jarumar wani irin kallo wanda bayyanar wannan video kuma yanzu ta kara daraja a wajen har wa’yanda ba masoyanta ba.

Bama iya itaba duk wani jarumi ko jaruma a kannywood ana masa wani irin kallo kamar wa’yanda basu da ilmin addini sai yanzu mutane suka gano cewa ashe dai jaruman sunje makarantar iskamiya.

Allah ya bamu albarkacin Alkur’ani mai girma da kuma albarkacin wannan watan da muke ciki na RAMADAN.

Wani abun bakin ciki da takaici kuma yake hade da darasi akan matan aure wanda suke tare da kannen su mata a gida daya ma’ana tana rike da kanwarta dole su dinga kula da mu’alar kanwar su da mijinsu da kuma irin shigar da kanwar take.

A lokacin da muka fara samun wannan rahoto mun dauka labari ne na gaske amma daga baya muka gano cewa fim din ne ya sa muka daina kawo muku shi domin kusan ko da yaushe wannan abu yana faruwa ne shi ya sa suka yi fim a kansa.

Sun yi wannan fim ne domin su koya wa matan aure da ke zaune a gida da ‘yar uwarsu darasi kan yadda za su kare kansu daga wannan mugun abu da ya faru da su, idan ka kalli hoton da muka kawo maka a sama. Sai ka ga yarinya da wani tana goge jini a kafafunta.

An dauki hoton ne a dai dai lokacin da yarinyar ke gudu bayan mijin ‘yar uwarta ya gama amfani da ita domin ba ta saba yin hakan ba, shi ya sa jini ke fita daga jikinta kamar yadda muka samu rahoto.

Mawakin da kowa yake zargin cewa shine ya yaudari rakiya ya fito yayi tambihi akai wanda a baya kowa ya dauka cewa dashi wannan jarumar take sai dai kuma bayananan nasa sun nuna basu wa wata kullalliya alaka a baya.

Yayi magana kamar haka Assalamu alaikum masoyana ya ibada ina mai sanar daku cewa wannan batun da wasu suke dangantashi dani tofa ku sani kwata kwata bashi da wata alaƙa dani domin bantaba soyayya da wannan jarumar saboda haka bafa dani take ba.

Wannan bayanin ya cire wasu daga cikin shakku domin a baya kowa ya dauka cewa dashi wannan jarumar take.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu