Labarai

Yadda Mutane sun yiwa Adam a zango cha kan nuna soyayyar sa ga wannan jarumar….

Yadda Mutane sun yiwa Adam a zango cha kan nuna soyayyar sa ga wannan jarumar….

Mutane sun yiwa Adam a zango cha kan nuna soyayyar sa ga wannan jarumar.

Shikkenan mutane sun fara fahimtar mene gaskiyar abinda yasa jarumin ya rabu da
Matarsa duk saboda ya auri wannan jaiumar ne wato junaidiya gidan badamasi.

Sai dai kuma ba lallai abinda mutane suke zaogi baya zama gaskiya tunda kafin ya saki matar tasa saida ya fara fitowa ya fadawa duniya halin da suke ciki saboda ta gaji da abinda wannan matar tasa take masa.

Shikkenan dai yanzu an fahimci komai akan manufar Adam a zango amma kuma ba kowa zai yarda ba sai yagani a zahiri.

Kalli cikakken video a Nan kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu