Hausa Videos
VIDEO : Salim Smart – Mai Kyau (Official Video)

Shahararren mawaƙin nan ” Salim Smart ” wanda yayi fice a waƙar ” Soyayya” ya sake sakin Bidiyon sabuwar waƙa.
Salim Smart Yasaki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Mai Kyau ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nishaɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.