Labarai
Kalli Bidiyon Yadda Ali Nuhu Ya Shiryawa Matarsa Maimuna Bikin Birthday dinta.
Kalli Bidiyon Yadda Ali Nuhu Ya Shiryawa Matarsa Maimuna Bikin Birthday dinta.
Fitaccen Jarumi kuma darakta sannan kuma daya daga Cikin Sahun gaba a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Ali Nuhu Mohammad ya shiryawa Uwar Gidan sa Maimunata Gagarumin Shagalin Bikin a Ranar Zagayowar Haihuwar ta.
Wannan taro ya samu halarta wasu daga cikin Yan uwan matar tasa tare da nasa yan uwan wanda ya hada da wata babbar yayarsa, a gefe kuma ga yayansa nan watau Ahmad da Fatima
Jarumin dai yakan Shiryawa matar tasa wannan Shagali ne a ko wacce Shekara idan ta zagayo. Kalli Bidiyon Yadda Suka Gudanar da Shagalin nan kamar haka.
. GA VIDEO A NAN ƘASA