Album Ep

ALBUM- Namenj – The Northstar ( Official Album ) 2022

Namenj ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “The Northstar Albums..” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Namenj mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Related Articles

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “The Northstar..” wanda Namenj ya saki a wannan shekara ta 2022.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu