Hausa Songs
Umar M Shareef – Dawisu Ce
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/01/Umar_M_Shareef_-_Dawisu_Ce_Official_Audio_2023128k-mp3-image.jpg)
Umar M Shareef Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Dawisu Ce ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
Umar M Shareef – Dawisun Ce Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Umar M Shareef – Dawisun Ce Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.