Hausa Videos
Auta waziri – Sabon Gwamna A Kaduna 2023 (Official Video)

Auta Waziri Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Sabon Gwamna A Kaduna ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta siyasa a Jihar Kaduna.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.👇👇👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.