Hausa Songs
Umar MB – Duniyar So
Umar MB ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Duniyar So ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi wa first lady Aisha Buhari .
Umar MB – Duniyar So Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Umar MB – Duniyar So Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.