Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Sadiq Sani Sadiq

Sadiq Sani Sadiq (An haife shine a ranar 2 ga watan Fabrairun shekara ta 1981) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya wato Kannywood. A cikin shekarar 2012 ya fito a wani shiri mai suna Blood and Henna, wani fim Nolloywood wanda Kenneth Gyang ya jagoranta tare da Nafisat Abdullahi da Ali Nuhu.

Ya samu kyaututtuka da karramawa ciki har da kyautar Kannywood na shekarar ta 2015 a rukunin lambar yabo ta jurors wanda kamfanin MTN Najeriya ta shirya, shi ma ya samu lambar yabo na City People Entertainment a shekara ta 2014 da 2017.[4] Yana da aure da ‘ya’ya biyu.

  • Taken Shekara
  • Addini Ko Al’ada ND
  • Ga Fili Ga Mai Doki ND
  • Har Abada ND
  • Inda Rai ND
  • Jari Hujja ND
  • Larai ND
  • Gani Ina So ND
  • Rawar Gani ND
  • Sakayya ND
  • Tsangaya ND
  • Waye Isashshe ND
  • Yar Mama ND
  • Bana Bakwai 2007
  • Artabu 2009
  • Ummi Adnan 2011
  • Sa’ar Mata 2011
  • Adamsy 2011
  • Abu Naka 2012
  • Jini da Henna 2012
  • Dan Marayan Zaki 2012
  • Dare Daya 2012
  • Kara Da Kiyashi 2012
  • NI Da Kai Da Shi 2012
  • Noor (Hasken) 2012
  • Talatu 2012
  • Ukuba 2012
  • Zo Muje 2012
  • Farin Dare 2013
  • Hijira 2013
  • Makahon So 2013
  • Rai Dangin Goro 2013
  • Rayuwa Bayan Mutuwa 2013
  • Tsumagiya 2013
  • Ashabul Kahfi 2014
  • Ya Daga Allah 2014
  • Bayan Duhu 2014
  • Daga Ni Sai Ke 2014
  • Hanyar Kano 2014
  • Kisan Gilla 2014
  • Mati Da Lado 2014
  • Sabuwar Sangaya 2014
  • Suma Mata Ne 2014
  • Alkalin Kauye 2015
  • Halacci 2015
  • Sallamar So 2015
  • Kasa Ta 2015
  • Jamila 2016
  • Nisan Kiwo 2016
  • Shinaz 2016
  • Ba Tabbas 2017
  • Rariya 2017
  • Dangin Miji 2017
  • Larura (Jerin Sababbin Talabijin) 2017
  • Makaryaci 2017
  • Wacece Sarauniya 2017
  • Abbana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu