Hausa Videos
LABARINA SEASON 5 EPISODE 12 KAƊAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Labarina Season 5 Episode 12 shahararren shirin nan naku mai suna Labarina wanda Ake saki ranar Juma’a.
Labarina Season 5 Episode 12
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Kaɗan daga cikin Labarina Series na ranar Juma’a zai zo ranar Juma’a da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Saira Movie.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon LABARINA SEASON 5 EPISODE 4 kaɗan daga cikin shirin na ranar Juma’a a YouTube channel mai suna Saira Movie Dake YouTube.
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.