Labarai
-
Dalilin da ya sa Peter Obi ke fafutukar ganin ya kama Atiku – Dele Momodu
Daraktan yada labarai na dabarun yada labarai na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Dele Momodu, ya bayyana…
Read More » -
Naja’atu ta zargi El-Rufai da yunkurin maye gurbin marigayi Abba Kyari a matsayin Cabal
Tsohuwar Daraktar kungiyar farar hula a majalisar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, Naja’atu Mohammed ta caccaki gwamnan…
Read More » -
Dole Mu Ce Musu A’a” – Tinubu Ya Aika Sakon Ga ‘Yan Nijeriya Kan Karancin Man Fetur
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su bijirewa makiya dimokuradiyyar…
Read More » -
Da dumi-dumi: ‘Yan bindiga sun sake kai wa Kakakin CUPP hari, Ikenga Ugochinyere
LABARAN NIGERIA Da dumi-dumi: Wasu ‘yan bindiga sun sake kai wa Kakakin CUPP hari, Ikenga Ugochinyere Talata, Fabrairu 7, 2023…
Read More » -
EFCC Ta Kama Manajan banki A Abuja kan Zargin kin Loda kudade A ATM
EFCC ta Kama Manajan banki A Abuja kan Zargin kin Loda kudade A ATM. Hukumar da ke yaki da cin…
Read More » -
Kotu Ta Bada Umarnin A Kama Shugaban Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, Saboda ya ki bin Umarnin kotu.
Kotu Ta Bada Umarnin A Kama Shugaban Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, Saboda…
Read More » -
Kungiyar Malamai Ta kasa NUT tace ba zata Yadda Da cire Tallafin mai ba Duba da irin Wahalar da zai Jefa Talakawa
Kungiyar Malamai Ta kasa NUT tace ba zata Yadda Da cire Tallafin mai ba Duba da irin Wahalar da zai…
Read More » -
Kungiyar Ansaru Ta Yi Allah Wadai Da Kisan ‘Yan Tijjaniyya 15 A Burkina Faso
Kungiyar Ansarul Din Attijjaniyya da ke zama uwar kungiyoyin darikar Tijjaniyya ta yi Allah wadai ba bude wuta kan wata…
Read More » -
KANO: Gwamnatin jihar kano da malam jihar sun buƙaci CBN data ƙara wa’adin Karɓar tsofaffin kuɗi.
Tsofaffin Naira: Gwamnatin Kano Da Malaman Addinin Musulunci Sun Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Da Ta Tsawaita Wa’adin Sake Tsare…
Read More » -
KANO: Gawuna ya gana da masu ruwa da tsaki na Kano da ke Legas, masu zuba jari
Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya gana da masu ruwa da tsaki na Kano da ke Legas, masu zuba jari DAGA…
Read More »