
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban ƙasa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga duk wani wasan ƙwallon kwando …
…taskar labarai
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban ƙasa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga duk wani wasan ƙwallon kwando …
‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake ƙasar Morocco. Tawagar ‘yan kokowar ta haɗa …
Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic. Kwantiragin Mbappe PSG zai ƙare a ƙarshen kakar gasa ta …
A ranar 30 ga watan mayu ne Morocco zata karɓi baƙuncin wasan ƙarshe na gasar cin kofin CAF na shekarar 2022, kamar yanda wani jami’in …
Mai alfarma Sarkin Musulmi na Nigeria Alhaji Sa’ad Abubakar ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a hukumance. Saboda haka gobe Talata 12 ga watan …
Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci raba wa mata 2,500 tallafin Naira Miliyan 200 a matsayin tallafi da kudaden jari domin …
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta kama wani magidanci dan shekara 45, mai suna Akanji Oluwaseyi, a bisa zarginsa da yi wa diyarsa yar shekara …
Gwamnatin jihar Kano ta gina makarantun Boko na musamman domin kulawa da dawainiyar karatun yara yan gudun hijira su fiye da 200 daga jihar Borno …
Daga Fatima S. Abdul AMFANIN MATASA GA AL’UMMA Anayi ma matasa kirari da manyan gobe sannan kuma kashin bayan ko wace Al’umma tabbas suna taka …
ABDULJABBAR SURAJO GUGA,MATASHI MAI ZUCIYAR TAIMAKO,GATAN MARAYUN JAHAR KATSINA, GARKUWAN MATASAN HAUSA. AbdulJabbar Surajo Guga shine wanda ya assasa kuma yake jagorancin Gidauniyar nan ta …
A karshe dai gaskiya tayi halinta domin kuwa an daura auren Rashida Nuhu Abubakar da Angonta Sagir amaryar da aka yiwa sharrin tana da HIV, …
Akalla fasinjoji 12 sun mutu kana kuma wasu 25 sun ji raunuka a sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya rutsa dasu yau Laraba a …
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da sabbin sharudda ga wajajen bauta wanda kuma zai fara aiki nan take, ta ce daga yanzu daga coci har …
An shiga matsananciyar tashin hankali yau a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sakamakon fasa daura wani auren wani matashi Sabiu (mun canza sunansa na …
Gwamnatin tarayya a karkashin ma’aikatar sadarwa da tattalin arziki ta dakatar da kamfanonin sadarwa daga cazar Naira N20 -Ashirin da suke yi idan an danna …
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sanar da rufe wajajen shakatawa, kulub-kulub, da wajajen motsa jiki Gym, da kuma duk wajajen dake tara cinkoson …
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramtawa masu ababen hawa bin ‘one way’ a hanyar Kaduna zuwa Abuja. A wata sanarwa da Gwamnatin ta fitar ta hannun …
Shugaban kasa Manjo-Janaral Muhammadu Buhari ya ziyarci gonarsa a inda ya yi rangadi wajen shanun sa a jihar Katsina Wannan dai na zuwa ne a …
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da umurnin rufe duka manya da kananan makarantu na Gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar a matsayin wani …