Wasanni
-
Buhari ka sake bamu dama mu buga wasan duniya D’Tigress
Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Nijeriya ta mayar da martani ga shugaban ƙasa Muhammad Buhari na janye Nijeriya daga…
Read More » -
Gasar kokowa tawagar Nijeriya ta tafi gasar cin kofin Afrika a Morocco
‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake ƙasar Morocco.…
Read More » -
Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Madrida
Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic. Kwantiragin Mbappe PSG zai ƙare…
Read More » -
Morocco Zata Karɓi Baƙuncin Wasan Ƙarshe Na Gasar Cin Kofin Zakarun Turai CAF
A ranar 30 ga watan mayu ne Morocco zata karɓi baƙuncin wasan ƙarshe na gasar cin kofin CAF na shekarar…
Read More » -
Da Dumi-Dumi: An ga watan Ramadan a Nigeria–inji Sarkin Musulmi
Mai alfarma Sarkin Musulmi na Nigeria Alhaji Sa’ad Abubakar ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a hukumance. Saboda haka…
Read More » -
El-Rufai ya jagoranci rabawa mata 2,500 tallafin Naira miliyan 200 su ja jari
Daga Manuniya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci raba wa mata 2,500 tallafin Naira Miliyan 200 a matsayin…
Read More » -
Magidanci dan shekara 45 ya yiwa diyarsa yar shekara 13 fyade a Ogun
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta kama wani magidanci dan shekara 45, mai suna Akanji Oluwaseyi, a bisa zarginsa da…
Read More » -
Ganduje ya ginawa yan gudun hijira daga jihar Borno makarantun Boko na musamman a Kano
Gwamnatin jihar Kano ta gina makarantun Boko na musamman domin kulawa da dawainiyar karatun yara yan gudun hijira su fiye…
Read More » -
Akan wa hakkin matasa ya rataya?
Daga Fatima S. Abdul AMFANIN MATASA GA AL’UMMAAnayi ma matasa kirari da manyan gobe sannan kuma kashin bayan ko wace…
Read More » -
Kun san waye AS Guga?
ABDULJABBAR SURAJO GUGA,MATASHI MAI ZUCIYAR TAIMAKO,GATAN MARAYUN JAHAR KATSINA, GARKUWAN MATASAN HAUSA.AbdulJabbar Surajo Guga shine wanda ya assasa kuma yake…
Read More » -
INDA RANKA: Anyi auren budurwar da aka ce wai tana da HIV har aka fasa aurenta ana tsakiyar daurawa
A karshe dai gaskiya tayi halinta domin kuwa an daura auren Rashida Nuhu Abubakar da Angonta Sagir amaryar da aka…
Read More » -
Hadarin mota ya kashe Fasinjoji 12, ya raunata 25 a hanyar Kaduna-Abuja
Akalla fasinjoji 12 sun mutu kana kuma wasu 25 sun ji raunuka a sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya…
Read More » -
El-rufai ya sakawa masallatai da coci sharudda, ma’aikata kuma yan 14 suyi aiki daga gida
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da sabbin sharudda ga wajajen bauta wanda kuma zai fara aiki nan take, ta ce…
Read More » -
An fasa wani aure da ake tsakiyar daurawa a Kaduna saboda an gano amarya na da HIV
An shiga matsananciyar tashin hankali yau a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sakamakon fasa daura wani auren wani matashi…
Read More » -
Pantami ya umurci MTN,GLO,9M, Airtel su daina cazar kudi idan an duba NIN
Gwamnatin tarayya a karkashin ma’aikatar sadarwa da tattalin arziki ta dakatar da kamfanonin sadarwa daga cazar Naira N20 -Ashirin da…
Read More » -
El-Rufai ya rufe gidajen shakatawa da duka wuraren tara cinkoson jama’a a fadin jihar Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sanar da rufe wajajen shakatawa, kulub-kulub, da wajajen motsa jiki Gym, da kuma…
Read More » -
El-rufai ya haramta bin ‘one way’ a hanyar Kaduna- Abuja
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramtawa masu ababen hawa bin ‘one way’ a hanyar Kaduna zuwa Abuja. A wata sanarwa da…
Read More » -
Buhari yaki leka makarantar da aka sace dalibai amma ya ziyarci gonar shanunsa a Katsina
Shugaban kasa Manjo-Janaral Muhammadu Buhari ya ziyarci gonarsa a inda ya yi rangadi wajen shanun sa a jihar Katsina Wannan…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: El-rufai ya bayar da umurnin rufe duka makarantu a fadin jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da umurnin rufe duka manya da kananan makarantu na Gwamnati da masu zaman kansu a…
Read More » -
Kalli gasar da Aisha-Ummi El-Rufai ta shirya kan yaki da fyade da cin zarafin jinsi
UWAR GIDAN GWAMNAN JIHAR KADUNA AISHA-UMMI GARBA EL-RUFA’I TA SHIRYA GASA AKAN YAƘI DA MATSALAR FYAƊE DA CIN ZARAFIN JINSI,…
Read More »