Labarai
-
Shekaru takwas da Buhari ya yi mulki ya yi muni, shaidan ne kawai zai so a maimaita shi inji – Oyedepo
Shekaru takwas da Buhari ya yi mulki ya yi muni, shaidan ne kawai zai so a maimaita shi – Oyedepo…
Read More » -
Emefiele ya umarci bankunan da su samar da takardun kudi na N200 ga kwastomomi
Emefiele ya umarci bankunan da su samar da takardun kudi na N200 ga kwastomomi Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin…
Read More » -
DA DUMI – DUMI: Datti Ya Caccaki Buhari kan sabon wa’adi da umarnin Daya Bada Akan Naira
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda…
Read More » -
Sakon gwamnantin legas zuwa ga Buhari: Ba za ku iya soke umarnin Kotun Koli ba kan tsoffin takardun Naira
Gwamnatin jihar Legas a ranar Litinin din da ta gabata ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba shi da hurumin…
Read More » -
Mai Martaba:Sarkin Kano ya Bukaci a Saka Mata Cikin Harkokin Siyasa
Mai Martaba: Sarkin Kano ya Bukaci a Saka Mata Cikin Harkokin Siyasa. Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado-Bayero, ya yi kira…
Read More » -
Kotu Ta Yanke Wa Mutum 2 Hukunci Kisa Kan Kashe Ma’aurata A Ondo
Wata babbar kotun Jihar Ondo da ke zamanta a Akure babban birnin jihar, ta yanke wa wasu mutum biyu Ayuba…
Read More » -
Kotu Tace a Cigaba Da Tsare Murja a Gidan Gyaran Hali
Kotun shari’ar musulunci mai zaman ta a filin Hoki a jihar Kano, ta bayar da umurnin a cigaba da tsare…
Read More » -
Zulum Ya Umarci Asibitocin Gwamnati Su Raba Maganguna Kyauta
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya bayar da umarnin a fitar da magungunan da kudinsu ya kai Naira miliyan 300…
Read More » -
Rikicin Naira: An Dawo Da Tsohuwar N200 nan take –Cewar Emefiele
Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya bayyana cewa ya gana da shugabannin bankunan kasuwanci 15 na kasar. A cewarsa,…
Read More » -
Daliban Najeriya sun caccaki Buhari saboda takunkumin da aka sanya kan tsohuwar takardar kudi ta N200
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) da kungiyar dalibai ta kasa reshen jihar Ogun (NAOSS) sun caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari…
Read More »