Kannywood Series
ALAQA SEASON 2 EPISODE 9
ALAQA SEASON 2 EPISODE 9 Shahararren shirin ALAQA mai dogon zango wanda kamfanin FKD PRODUCTION Suke Shiryawa a Jogorancin Sarkin Masana’antar Kannywood Ali Nuhu.
Kamar yanda aka saba duk sati yau ma an saki ALAQA Series yanzu haka zaku iya Kallon Cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Ali Nuhu YouTube channel.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin fina – fina n hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa. Saboda jin dadinku shine namu.