Hausa Songs

Umar MB – Ruwan Zumace

Umar MB ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ruwan Zumace” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da yayi wa first lady Aisha Buhari .

Related Articles

Umar MB – Ruwan Zumace Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Umar MB – Ruwan Zumace Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button