Hausa Videos
IZZAR SO SABON SALO EPISODE 105 KAƊAN DAGA NA RANAR JUMA’A
IZZAR SO SABON SALO EPISODE 105 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv .
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO SABON SALO EPISODE 105 Kaɗan daga na ranar Juma’a a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.