Qalu’innalillahi ” Cikakken Videon Yadda Akayi Jana’izar Mutum 10 Da Suka Rasu
Qalu’innalillahi ” Cikakken Videon Yadda Akayi Jana’izar Mutum 10 Da Suka Rasu Sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi..
Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.
An Samu mummunan Hadarin mota tsakanin kwanar tunga zuwa Kalgo indai akai sanadiyar rayuka da dama Mafiyawan su suntaso daga Garin maidahini dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.
ABINCI GUDA BIYAR (5) DA KE LALATA HANTAR DAN ADAM
Hanta dai wata tsokace mai matukar anfani, ta na taimakawa dan adam wajen lalata wasu kwayoyin jini da suka lalace.
Ana samun hanta ne a cikin dan adam Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam.
Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar lafiya.
1- Abinci mai kitse.
Dukkan dange-dangen abinciccika matsu kitse na da matukar hadari da lafiyar hantar dan adam. Abincin da ke da kitse yakan ba hanta wahala sosai kasantuwar ita ce ke kula sarrafa dukkan abunda ke shiga cikin dan adam. Yawan cin kitse kan cutar da ita sosai.
2- Sugar
Kadan daga cikin ayyukan hanta shine sarrafa suga zuwa sinadarin kitse kuma kamar yadda muka karanta a sama, yawan hakan ma kansa yana da lahali ga lafiyar hantar.
.
3- Gishiri.
Binchiken masana ya nuna cewa abinci mai gishiri kan yi lahali ga jiki musamman ma dai kasantuwar hanta ita ce ke da alhakin sarrafa sinadarin. Yawan gishiri kan wahalar da hanta ya sanya mata cuta.
4- Giya
Shan giya ma dai kan taimaka wajen lalata hantar dan adam kasantuwar cewa takan wahalar da hantar wajen sarrafa ta.
5. Abincin makulashe na gwangwani. Kasantuwar yawancin wadannan abinciccikan nan na dauke da gishiri da suga mai tarin yawa, hakan kuma na matukar wahalar da hanta wajen sarrafawa.
Lafiya Uwar Jiki.