Hausa Songs

[MUSIC] : Naziru Sarkin Waka- Kwadayi (Wakar Labarina)

Naziru M Ahmad – Kwadayi

Naziru M Ahmad ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Kwadayi” wannan waƙa tayi daɗin sosai, Kuma waƙa sabuwa Wanda yayi Cikin Shirin Labarina.

Naziru Sarkin Waka- Kwadayi (Wakar Labarina)

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Naziru M Ahmad – Kwadayi Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Dana Ka Sauke Wakar