Kannywood Series

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 1

Related Articles

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 1 shahararren shirin nan naku wanda babu kamarsa GIDAN SARAUTA wanda yake zuwar muku ƙarƙshin jagorancin Mai Shadda Global Resources Ltd.

Kamar yadda aka saba yau ma an saki GIDAN SARAUTA yanzu haka zaku iya kallon cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Mai Shadda Global Resources Ltd.

Duk ranar Asabar da misalin karfe 8:30pm na dare kamar yadda aka saba ake sakin shirin GIDAN SARAUTA Series.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 1

Ku cigaba da ziyarar wanna shafin namu na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finan hausa da waƙoki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu