Hausa Songs
Salim Smart – Labarina Baya Zama Nawa (Official Video) 2023
Shahararren mawakin nan wanda yayi fice a wakokin soyayya Salim Smart ya saki Bidiyon wata sabuwar waƙarshi mai suna ” Labarina Baya Zama Nawa” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce ta soyayya dake bada nisha ɗi.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.