Hausa Songs
AUDIO: Salim Smart – Ramadan Mubarak
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/03/IMG-20230327-WA1530.jpg)
Salim Smart Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ramadan Mubarak ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya.
Salim Smart – Ramadan Mubarak Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.